Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-04-10 10:50:34    
An mika wutar wasannin Olympic na Beijing a birnin San Francisco

cri

An mika wutar wasannin Olympic na Beijing a ran 9 ga wata bisa agogon wuri a birnin San Francisco dake yammacin kasar Amurka.

Birnin San Francisco zango ta 6 ne da aka mika wutar wasannin Olympic na Beijing a kasashen waje. Yawan masu mika wutar ya kai 80, daga cikinsu, mai mika wutar ta farko ita ce tsohuwar zakarar gasar iyo ta wasannin Olympic ta kasar Sin Madam Lin Li, tana zama a kasar Amurka yanzu. Tsohuwar malama ta wasan kwallon raga ta kasar Sin kuma babbar malama ta wasan kwallo raga ta kasar Amurka ta yanzu Lang Ping ita ma ta shiga cikin aikin mika wutar yula.

Bayan da aka gama aikin mika wutar yula a birnin San Francisco, za a mika wutar wasannin Olympic na Beijing a ran 11 ga wata a birnin Buenos Aires wato hedkwatar kasar Argentina.(Lami)