Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-04-09 16:09:06    
Kasar Agentina tana cikin shirin karbar wutar wasannin Olympics na Beijing

cri

A ran 8 ga wata magajin garin birnin Buenos Aires,babban birnin kasar Agentina Mauricio Macri ya bayyana cewa gwamnatin birnin Buenos Aires tana cikin shiri sosai na karbar wutar wasannin Olympics na Beijing da mika ta a karo na farko a kasar Agentina, kuma tana fatan wannan aiki ya samu cikakkiyar nasara.

A gun taron watsa labaran da aka shirya a wannan rana,Macri ya bayyana cewa mika wutar wasannin Olympics a karo na farko a babban birnin kasar Agentinam, wani batu ne na daukaka da alfahari ga kasar Agentna da mutanenta. A ran 11 ga wata da yamma, wutar wasannin Olympics ta Beijing za ta yada zango a kasar Agentina, za a fara mika ta a birnin Buenos Aires.(Ali)