|
 |
 |
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye | more>> |
|
 |
|
 |
|
|
 |
(GMT+08:00)
2008-04-03 21:32:55
|
An fara mika wutar yola ta wasannin Olympic ta Beijing a Istanbul na kasar Turkish
cri


Bisa labarin da muka samu daga kamfanin dillancin labaru na Xinhua, an ce, an fara mika wutar yola ta wasannin Olympics ta Beijing a birnin Istanbul na kasar Turkish wadda ta zama zanga na biyu na ayyukan mika wutar yola a duniya.
|
|
|