Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-04-02 17:33:38    
An fara mika wutar yola ta wasannin Olympic ta Beijing a Almanty na kasar Kazakhstan

cri

Ran 2 ga wata da tsakiyar rana, an fara mika wutar yola ta wasannin Olympics ta Beijing a birnin Almanty birni mafi girma na kasar Kazakhstan.

Birnin Almanty shi ne tasha ta farko bayan aka fara mika wutar yola a kasashen duniya, tsawon lokacin mikawa ya kai awoyi 6, tsayin hanyar mikawa ya kai kilomita 19. an mika wutar yoka daga filin wasan skating a kan kankara na Medeo zuwa filin Astana. Mutane 80 sun halarci harkar mika wutar yola ciki har da shahararren 'yan wasa, da manyan mutane da mazaunai na kasar Kazakhstan.

Shugaba Nazarbayev shugaban kasar ya halarci gun bikin fara aikin mika wutar yola, kuma ya mutum na farko wanda ya mika wutar yola Almanty. A cikin jawabinsa, ya nuna cewa, wasanin motsa jiki shi ne wanzon zaman lafiya na duk duniya, ya hada kai na dukkan jama'ar kasashen duniya, kuma ya zama wata gada wadda ke karawa sanin juna a tsakanin jama'a, da al'adu dabam daban. Mr. Nazarbayev ya yi imani da cewa, mikawar wutar yola ta wasannin Olympics na Beijing za ta kafa sabuwar hanyar bunkasuwar motsa jiki ta kasashen duniya a karni na 21, kuma yana fatan mayan nasarorin da wasannin Olympics na Beijing zai samu za su zama alamar zaman daidaita da zaman laffiya, da nunin ainihin 'yan Adam.

Bayan an kammala aikin mika wutar yola a Almanty, za a fara aikin mikawa a Istanbul birni mafi girma na kasar Turkish.