Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-04-01 20:37:07    
Wutar gasar wasannin Olympics ta Beijing ta isa kasar Khazakstan

cri

A ran 1 ga wata da yamma bisa agogon wurin, wutar gasar wasannin Olympics ta Beijing ta isa birnin Alma-ata na kasar Khazakstan ta jirgin sama na musamman domin fara ziyararta a duk duniya.

Birnin Ama-ata da yawan mutanensa ya kai miliyan 1.5, birni ne mafi girma a kasar Khazakstan da kuma tsohuwar hedkwatar kasar. Za a fara mika wutar yola ta gasar wasannin Olympics ta Beijing a ran 2 ga wata a birnin, kuma wannan shi ne karo na farko da aka mika wutar yola ta wasannin Olympics a birnin a cikin tarihin wasannin.

 

Kuma an labarta cewa, za a kasa aikin mika wutar yola a birnin Alma-Ata cikin matakai biyu, wato za a mika wutar yola a wurin shan iska na duwatsu da ke bayan birnin, da kuma a cikin birnin. A wancan lokaci, shugaba Nazarbayev na kasar zai halarci harkar mika wutar yola ta gasar wasannin Olympics ta Beijing.(Kande Gao)