Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-03-31 14:29:23    
Ana komawa kan sana'ar yawon shakatawa a jihar Tibet

cri
Yanzu ana komawa kan sana'ar yawon shakatawa a jihar Tibet, tun bayan da fadar Potala ta sake bude kofa ga matafiya a ranar 26 ga watan Maris.

Wani jami'in hukumar yawon shakatawa ta jihar Tibet mai ikon aiwatar da harkokin kanta ya bayyana a kwanan baya ce, a lokacin da ake daidaita lamarin da ya faru a ranar 14 ga watan Maris, saboda yin la'akari da zaman lafiya, an dakatar da yawon shakatawa ta jihar Tibet. Amma, bayan karar tashin hankali na Lhasa ta lafiya, an mayar da yawon shakatawa ta jihar.

Yanzu, yawan matafiya yana ta karuwa sosai bisa na makon da ya wuce.

Bugu da kari kuma, kashi 80 cikin dari bisa kantunan da suka samu hasara a cikin lamarin sun sake bude kofa daya bayan daya. Yanzu kuma, gwamantin tana yin nazarin, don fitar da sabbin manufofi don raya kasuwar yawon shakata ta jihar Tibet.