Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-03-28 15:16:01    
An ba da tabbaci sosai ga hakkin jama'ar Tibet tun bayan aka yin gyare-gyare na dimokuradiyya

cri
Dangane da mummunan tashin hankalin da da wasu tsirarun mutane suka haddasa a birnin Lhasa na jihar Tibet, wasu kafofin watsa labaru da mutane masu son zuciya sun murda gaskiya sun yi zargi kan halin hakkin 'dan Adam da ake ciki a Tibet. Game da haka, Mr. Soinam Rgyal jami'in kula da kundin bayanan tarihin jihar Tibet ya ce, kundin bayanoni da yawa na tarihin jihar Tibet suna iya shaida mummunan halin hakkin 'dan Adam da ake ciki a tsohon zamanin Tibet.

Ya ce, kafin shekaru 50, jama'ar Tibet sun dandana wahaloli a karkashin tsarin bayi. Sai bayan an kwato 'yanci a tibet cikin ruwan sanyi, jama'ar Tibet sun sami hakkin siyasa, da na bunkasa tattalin arziki da zaman al'umma, da bunkasa al'adu da yancin bin addinai a zahiri.

Yanzu, ana iya tafiyar da ayyukan addinai iri-iri yadda ya kamata, mutane masu bin addinai sun sami cikkakkiyar girmamawa.