Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-03-28 14:19:00    
Ba za a iya yin musu bunkasuwar zamani da aka samu a Tibet ba

cri

A kwanakin baya, Mr. Zalog masanin harkokin kabilu na hukumar kimiyyar zaman al'umma ta kasar Sin ya gana da manema labaru, inda ya ce, rukunin Dalai lama ne ya haddasa mummunan tashin hankali a birnin Lhasa na jihar Tibet, a matsayin wata makarkashiya ta neman ballewar Tibet daga kasar Sin. Amma, wasu kafofin watsa labaru na kasshen Turai sun ce, an tada hankali saboda ba a biyun baukatun jama'ar Tibet wajen bunkasuwar zamani. Ko shakka ba bu wannan ya murde gaskiya, tare da makarkashiya.

Mr. Zalog ya ce, kafin samun 'yanci a jihar Tibet, an taba sami matsaloli masu tsanani kan tattalin arziki da zaman rayuwar jama'a. kuma babu hanyar mota ba. Amma yanzu, ya zuwa karshen shekarar 2007, yawan garurruka da kauyuka da suke da hanyar mota ya kai kashi 92 cikin 100 da kashi 71 cikin 100.

 

Mr. Zalog ya ce, bayan kokarin da jama'ar Tibet na kabilu dabam daban suka yi, an sami kyakkyawan sakamako wajen bunkasa Tbiet. Abu mafi muhimmanci shi ne, jama'ar Tibet suna jagorantar makomarsu daga dukkan fannoni. Suna tafiya kan kyakkyawar hanyar bunkasuwa tare da jama'ar zaman al'umma dabam daban tare. Ba shakka wannan gaskiya, babu wanda zai iya yin musu ba.