Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-03-24 19:27:37    
'Yar wasa ta farko ta kasar Sin da ke dauke da wutar yola ta karbi wutar yola ta gasar wasannin Olympics ta Beijing

cri

A ran 24 ga wata a birnin Olympia, an kunna wutar yola ta gasar wasannin Olympics ta shekarar 2008 ta birnin Beijing. A yunkurin da ake yi na kaiwa juna wutar yola, 'yar wasa ta farko ta kasar Sin da ke dauke da wutar yola, kuma shahararriyar 'yar wasan iyo Madam Luo Xuejuan ta karbi wutar yola.

Bayan da aka kai wutar yola daga wurin da aka kunna ta zuwa tsohuwar kofar Olympia, Madam Luo ta karbi wutar yola daga hannun 'dan wasa na kasar Girika wato Mr Alexandros Nikolaidis, sa'an nan kuma, ta kai wutar yola zuwa dakin da ake kula da harkokin jama'a na birnin Olympia. Bisa labarin da muka samu, an ce, wannan ya zama karo na farko a tarihin gasar wasannnin Olympics, da 'yar wasa da ke dauke da wutar yola daga kasar da za ta shirya gasar wasannin Olympics ta yi wannan muhimmiyar tafiya da wutar yola.(Danladi)