Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-03-24 11:06:26    
An samun kwanciyar hankali a garin Aba na lardin Sichuan

cri
Yanzu, an riga an samu kwanciyar hankali a garin Aba na jihar kabiar Tibet da kabilar Qiang mai zaman kanta ta lardin Sichuan da ke kudu maso yammacin kasar Sin inda aka taba samun tashin hankali a ran 16 ga wata.

Ran 22 ga wata a manyan titunan garin Aba, motoci suna tafiya yadda ya kamata, an riga an tsabtace titin Qiatang inda aka ta da manyan laifuffuka mafi tsanani, kuma rabin kantunan da ke gefen wannan titi sun riga sun fara aiki, an koma kan tsarin zaman al'umma. Bisa shirin gwamnatin garin, 'yan makaranta za su koma karatu a ran 24 ga wata.

A ran 16 ga wata, mutane kalilan masu tada hankali sun ta da manyan laifuffuka masu tsanani sosai a wasu wurare a garin Aba, wannan ya haddasa harasa sosai ga jama'ar da ke wurin. Bayan al'amarin ya faru, gwamnatin wuri da hukumomin da abin ya shafa sun dauki matakai bisa doka cikin sauri, yanzu an riga an samu kwanciyar hankali.