Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-03-21 19:59:43    
Yanayin wuraren kwana na fararen hula na jihar Tibet ya samu kyautatuwa sosai

cri
Bisa kididdigar da hukumar gine-gine ta jihar Tibet mai cin gashin kanta ta kasar Sin ta yi, a cikin 'yan shekarun nan da suka gabata, yawan gidajen da fararen hulan jihar Tibet suke mallaka ya samu karuwa cikin sauri sosai, yanayin wuraren kwanansu ya samu kyautatuwa a bayyane sosai.

An bayyana cewa, lokacin da ake ta zuba jari a sana'ar samar da wurin kwana a jihar Tibet, fararen hula suna da hanyoyi iri iri wajen zaben wuraren kwana. Bisa kididdigar da aka yi, an ce, matsakaicin wurin kwana na kowane mazaunin biranen jihar ya kai murabba'in mita 25, matsakaicin wurin kwana na kowane manomin jihar ya kai murabba'in mita 36. (Sanusi Chen)