Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-03-20 20:14:10    
Mutane kusan 170 da suke da hannu a cikin al'amuran aikata laifuffuka na birnin Lhasa sun ba da kansu

cri
Bisa labarin da muka samu daga hukumar da abin ya shafa ta jihar Tibet mai cin gashin kai ta kasar Sin, an ce, ya zuwa ran 19 ga wata da karfe 10 da dare, mutane kusan 170 da suke da hannu a cikin al'amuran aikata laifuffuka na birnin Lhasa, hedkwatar jihar sun ba da kansu.

Yawancin mutanen da suka ba da kansu fararen hula ne da ba su san ainihin batun ba. Wasu daga cikinsu masu aikata laifuffuka kalilan su ne suka zuga su wajen shiga al'amuran tashe-tashen hankali, wasu kuma masu aikata laifuffuka su ne suka tsoratar da su wajen shiga lamarin.(Kande Gao)