Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-03-18 09:25:39    
An rufe taron shekara shekara na farko na sabuwar majalisar wakilan jama'ar kasar Sin

cri

A ran 18 ga wata da safe a birnin Beijing, bayan da aka kammala dukkan ajanda, an rufe taron shekara shekara na farko na majalisar wakilan jama'ar kasar Sin na 11 cikin nasara.

Bi da bi ne, shugaban kasar Sin Hu Jintao da kuma shugaban zaunannen kwamitin majalisar wakilan jama'ar kasar Sin Wu Bangguo suka ba da jawabai a gun taron rufewa.

Ajandar rufe taron ta hada da jefa kuri'a kan shirin kuduri kan rahoton aiki na gwamnati, da shirin kudurin rahoton kasafin kudi, da rahoton aiki daga kotun koli ta kasar Sin, da kuma hukumar koli ta bin bahasi ta jama'ar kasar Sin.(Danladi)