Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-03-14 18:20:49    
An rufe taron shekara shekara na sabuwar majalisar ba da shawarwari kan harkokin siyasa ta kasar Sin

cri
 

To, bayan da aka rufe taron, shin ko wane irin ra'ayoyi ne 'yan majalisar suke da su a game da taron? Bayan taron, wakilinmu ya yi hira da wasu 'yan majalisar.

Madam Yang Yiben, wata 'yar majalisar ba da shawarwari kan harkokin siyasa ta kasar Sin ta ce,"A wannan shekara, majalisar ba da shawarwari kan harkokin siyasa ta kasar Sin ta kara kyautata ma'aunin 'yan majalisar, sabbin 'yan majalisar da yawa na da kyawawan ra'ayoyi, suna iya bayyana burin jama'a da kuma bukatunsu."


1 2 3