Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-03-10 17:32:06    
Wasu labaru game da kananan kabilun kasar Sin

cri

---- Jihar Xinjiang ta sami babbar nasara wajen samar da aikin yi a shekarar 2007.

Cikin shekara daya da ta wuce, hukumomi masu yin hidima na matakai daban-daban na jihar Tibet wajen samar da aikin yi sun mai da aikin sa kaimi ga samar da aikin yi a matsayin burinsu, sun samar da gurabun aiki ta hanyoyi da yawa, kuma sun rubunya kokari domin gudanar da manufofin nuna gatanci ga samar da gurabun aiki, da yin hidima ga wannan aiki da daga fannoni daban-daban. Yawan mutanen birane da na garuruwa da suka sami aikin yi ya karu da dubu 18 a jihar Tibet, kuma yawan mutane marasa aikin yi wadanda suka yi rajista ya kai kashi 4.3 bisa 100, wato an kammala ayyuka daban-daban tun kafin kokacin da aka kayyade.

---- Sabo da sauye-sauyen yanayi ba bisa doka ba, shi ya sa bala'in kankara da ake fama da shi a kwarin kogin Yili na jihar Xinjiang da ke arewa maso yammacin kasar Sin ya kara tsanani, zuwa ran 12 ga wata da akwai mazauna da yawansu ya kai fiye da 800 na wannan wuri suna shan bala'in.

An ce, bayan bala'an ya auku, nan da nan shugabannin wurin sun shugabanci jami'an hukumomin kula da harkokin jama'a da na ayyukan tsare ruwa don su shirya mutane kuma sun dosa wuraren bala'in don yin ceton bala'in. Yanzu an riga an zaunar da mutane masu shan bala'in yadda ya kamata, ba wanda ya mutu ko ya ji rauni sabo da bala'in.(Umaru)