Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-03-10 10:52:45    
Jirgin sama na musamman na kasar Sin zai dauka wutar Yola ta wasannin Olympic na Beijing

cri

Ran 9 ga wata a nan birnin Beijing, Mr. Yang Guoqing, mataimakin direkatan hukumar kula da zirga-zirgar jirgin sama na farar hula ta kasar Sin. Ya fayyace cewa, wani jirgin sama na musamman na kasar Sin da aka yi maas garambawul zai yi jigilar abin wutar Yola na wasannin Olympic na Beijing, kuma zai kago matsayin koli na daukar lokaci mafi tsawo wajen jigilar abin wutar Yola ta wasannin Olympic ta jirgin sama a tarihi.

Ran 24 ga wannan wata, za a kuna wutar Yola ta wasannin Olympic na Beijing a kufai na Olympic. Daga baya, farko jirgin sama na kasar Sin zai mika wutar Yola zuwa birane 21 na kasa da kasa da birane fiye da 100 na kasar Sin bi da bi, wannan zai zama lokaci mafi tsawo da ake mikawa wutar Yola ta wasannin Olympic ta jirgin sama tun karo ne na farko da aka fara mika wutar Yola ta wasannin Olympic na Helsinki a shekarar 1952.

Mr. Yang Guoqing ya bayyana cewa, kamfanin jirgin sama ba zai sa ido kan wutar Yola ba, wata kungiyar musamman za ta sa ido kan ita dare da rana.