Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-03-07 14:06:09    
Birnin Beijing zai shirya wani bikin bude wasannin Olympic da duk duniya za ta so

cri

Yayin da take ganawa da manema labaru a kwanakin baya, mataimakiyar babban darektan bikin bude da rufe wasannin Olympic na 29 Madam Cui Wei ta ce, bikin bude wasannin Olympic zai gabatar wa 'yan kallo ra'ayin al'adun kasar Sin mai sigar musamman ta hanyar zamani, don cimma burin ?duk duniya za ta iya karba.

Cui Wei ta ce, an yi shekara daya ana tsara fasalin bukukuwan bude da rufe wasannin Olympic da na wasannin Olympic na nakasassun, yanzu an kammala wannan aiki, kuma an riga an shiga matakin shiryawa da gyara wasanni a ran 1 ga wata. Bugu da kari, an tsaurara zaben mata kan 'yan wasan kwaikwayo, kwararrun wasannin fasaha daga duk fadin kasar domin shiga cikin bukukuwan wasannin Olympic an zabe su sosai don tabbatar da kwarewarsu.(Lami)