Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-03-05 21:53:44    
Kofofin watsa labaru na kasa da kasa suna lura da taruruka biyu da kasar Sin take yi

cri

A ran 3 da ran 5 ga wata, bi da bi ne aka bude taron shekara shekara na farko na majalisar ba da shawara kan harkokin siyasa ta 11 ta kasar Sin da taron shekara shekara na farko na majalisar wakilan jama'a ta 11 ta kasar a nan birnin Beijing, Kofofin watsa labaru na kasa da kasa kamar kamfanin dilancin labaru na Reuters na kasar Birtaniya, da Associated Press na kasar Amurka, da Agence France Presse, da Sankei Shimbun na kasar Japan, da kofofin watsa labaru na sauran kasashe suna lura da tarurruka biyu da kasar Sin take yi.

Ran 5 ga wata, manyan kofofin watsa labaru kamar Reuters, da AF, da AFP, sun yi yawan rahotanni kan rahoton aikin gwamnatin da firaminista Wen Jiabao ya yi, kuma sun yi nazari da sharho kan tinkarar raguwar darajar kudi da burin raya tattalin arziki da ke cikin wannan rahoto.