Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-03-03 20:44:14    
Kasar Sin za ta nuna wa kasashen duniya bukin mika yolar wuta ta gasar Olympics ta talibijin kyauta

cri
A ran 3 ga wata, kwamitin shirya gasar wasannin motsa jiki ta Olympics ta Beijing ya bayar da labari cewa, kwamitin zai nuna wa sauran kasashen duniya bukin mika yolar wuta ta gasar ta balibijin kyauta.

An labarta cewa, kwamitin ya riga ya sami ra'ayi daya da gidan talibijin na tsakiya na kasar Sin kan wannan batu. Kungiyar watsa labarun mika yolar wuta ta gasar Olympics ta gidan talibijin na tsakiya na kasar Sin za ta tsara, kuma za ta watsa wani shirin da tsawonsa ya kai mintoci 15 da harsunan Sinanci da Turanci a kowace rana ga duk fadin duniya ba tare da karbar kudi ba tun daga ran 1 ga watan Afrilu. (Sanusi Chen)