Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-02-15 20:37:25    
Bush zai halarci wasannin Olympics na Beijing bisa ga yadda ya shirya

cri
Yayin da yake hira da wakilin BBC a jiya 14 ga wata, shugaba Bush na kasar Amurka ya bayyana cewa, zai halarci taron wasannin Olympics da za a gudanar a birnin Beijing kamar yadda aka shirya.

Game da hada batun Darfur da wasannin Olympics da za a gudanar a birnin Beijing, har ma nuna adawa da wasannin, da wasu suka yi, Mr.Bush ya ce, zai halarci taron wasannin Olympics, kuma ba zai tattauna batun siyasa bisa wasannin Olympics ba.(Lubabatu)