Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-02-14 16:00:00    
Yawan masu aikin sa kai da suka nemi shiga cikin wasan Olympic da wasan Olympic na nakasassu na Beijing ya wuce dubu 930

cri

Ya zuwa yanzu, yawan masu aikin sa kai da suka yi rajistar sunayensu domin neman shiga cikin wasan Olympic da wasan Olympic na nakasassu na Beijing ya wuce dubu 930, yawan masu sa kai da suka yi rajistar sunayensu domin ba da hidima a biranen da za su dauki bakuncin wasannin ya wuce miliyan daya da dubu 80.

An labarta cewa, yawan masu aikin sa kai da za a bukata a gun wasannin Olympic na Beijing ya kai kimanin dubu 70, a sa'i daya kuma, yawan masu aikin sa kai da za a bukata a gun wasan Olympic na nakasassu ya kai masalin dubu 30. A lokacin wasannin, za a bukaci masu aikin sa kai fiye da dubu 400 don ba da hidima a kan aikin zirga-zirga da yawon shakatawa da kuma kasuwanci a muhimman unguwoyi da birane dake kewayen wuraren yin wasannin Olympic.(Lami)