Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-01-01 16:09:22    
Yawan mutanen da suka yi rajistar zaman masu aiki sa kai a cikin wasannin Olympic na Beijing ya zarce dubu 800

cri

Manema labaru sun sami labari daga kwamitin shirya wasannin Olympic na Beijing cewa, a shekarar 2007, an sami sakamako mai kyau wajen karbar mutane masu aikin sa kai a cikin wasannin Olympic, ya zuwa ran 31 ga watan Disamba na shekarar 2007, yawan mutanen da suka yi rajistar zama masu aiki sa kai a cikin gasar wasannin Olympic na Beijing ya zarce dubu 800, a yayin da yawan mazaunan birane da suka yi rajistar zama masu sa kai ya kai dubu 920.

Ana bukatar mutane masu aikin sa kai kimanin dubu 70 wajen shirya gasar wasannin Olympic ta Beijing tare da mutane masu sa kai wajen kula da gudanar da ayyukan yau da kullum kimanin dubu 400.(Bako)