
Ta haka ba kawai an yi tsimin makamashi da kiyaye muhalli ta hanyar sake yin amfani da abubuwa marasa amfani da ke iya gurbata muhalli da kamfanin ya samar ba, har ma an samar da guraban aikin yi fiye da 100 ga zamantakewar al'umma, kuma kamfanin yana iya samun kudade fiye miliyan guda a ko wace shekara.
Shugaban kamfanin Jinyuyuan Cai Shengbao ya bayyana cewa, kamfanin zai ci gaba da gudanar da ayyukan tsimin ruwa da wutar lantarki da kuma iskar gas domin bin hanyar samun bunkasuwar tattalin arizkin bala jari. 1 2
|