Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2007-11-23 17:11:45    
An tabbatar da ingancin dakin wasannin motsa jiki na kasar Sin

cri
A kwanan baya, an tabbatar da ingancin dakin wasannin motsa jiki na kasar Sin da aka gina, wanda ke matsayin daya daga cikin muhimman dakuna da filayen wasa da za a yi amfani da su a gun gasar wasannin Olympic na Beijing, kuma shi ne dakin wasa na farko da aka kammala ginawa a cibiyar wasan Olympic ta Beijing.

Fadin dakin wasa na kasar Sin ya kai kadada 6.78, tsayinsa ya kai mita 42.47, fadin gine-ginensa ya wuce murabba'in mita dubu 80, an samar da kujeru dubu 18 a cikinsa. Shi ne dakin wasan da ake da injuna mafi zamani a ciki, kuma ya fi yin amfani sosai a dukkan fannoni.(Tasallah)