Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2007-10-19 10:45:59    
Jama'ar Tibet suna jin dadin hakkin 'yanci cikin dimokuradiyya

cri

Ran 18 ga wata a nan birnin Beijing, Mr. Qiangba Puncog, shugaban jihar Tibet mai cin gashin kanta ya gana da manema labaru, inda ya ce, a karkashin tsarin cin gashin kai na zaman al'umma, jama'ar Tibet suna jin dadin hakkin 'yanci cikin dimokuradiyya a dukkan fannoni.

Mr. Qiangba Puncog ya ce, ya zuwa yanzu, addadin yawan mutanen bai canza ba ko kadan, wato yawan mutanen Tibet ya kai kashi 92 cikin 100, kuma yawan mutanen Han ya kai kashi 5, kuma mutane na sauran al'umma ya kai kashi 3 cikin 100. A karkashin tsarin mai cin gashin kai na zaman al'umma, jama'ar Tibet suna jin dadin hakkin 'yanci da dimokuradiyya a duk fannoni.

Mr. Xiangba Puncog ya ce, al'adun jihar Tibet ba su taba bunkasuwa kamar a yanzu ba, kuma ga shi tana cudanya tare da al'adu na zamani.