Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2007-10-18 21:31:39    
Kasar Sin za ta kara karfinta wajen ayyukan tsimin makamashi da rage yawan hayakin da ake fitarwa mai gurbata muhalli

cri
A ranar 18 ga wata, Mr. Zhu Zhixin, mataimakin daraktan kwamitin raya kasa da yin kwaskwarima na kasar Sin ya bayyana a nan birnin Beijing cewa, ko da ya ke kasar Sin na shan wahala wajen tabbatar da burin tsimin makamashi da rage yawan hayakin da ake fitarwa mai gurbata muhalli, amma ba za ta canja burin ba, har ma za ta kara kafinta don tabbatar da wannan buri.

Mr. Zhu Zhixin ya yi wannan bayani ne a gun taron manema labaru da aka shirya a wannan rana a cibiyar watsa labaru ta babban taron wakilai na jam'iyyar kwaminis ta kasar Sin, wato J.K.S..