Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2007-10-14 21:45:01    
Muhimman gidajen rediyo da na talibijin na kasar Sin za su watsa labaru game da bikin kaddamar da babban taron wakilan JKS na 17 kai tsaye

cri

A ran 15 ga wata, muhimman gidajen rediyo da na talibijin na kasar Sin da muhimman shafuffukan internet na kasar za su watsa labaru game da bikin kaddamar da babban taron wakilan jam'iyyar kwaminis ta kasar Sin na karo na 17 kai tsaye.

A wannan rana, gidan rediyon kasar Sin, wato CRI da gidan talibijin na tsakiya na kasar Sin da gidan rediyon jama'ar kasar Sin, wato CNR za su watsa labaru game da bikin kaddamar da babban taron wakilan jam'iyyar kwaminis ta kasar Sin na karo 17 kai tsaye. Daga cikinsu, gidan rediyon kasar Sin, wato CRI zai watsa wannan labari ne da harsuna 10, wato Sinanci da Turanci da Farasanci da harsunan Spain da Rasha da Jamus da Larabci da Japan da Koriya da Mongoliya.

Bugu da kari kuma, shafin internet na jaridar People's Dailya da na Xinhua da na CCTV da na kasar Sin da shafin internet na cibiyar watsa labarun babban taron wakilan jam'iyyar kwaminis ta kasar Sin na karo na 17 za su kuma watsa wannan labari kai tsaye. (Sanusi Chen)