Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2007-10-08 17:02:57    
Yawan 'yan jam'iyyar kwaminis ta Sin ya kai fiye da miliyan 73.36

cri

A ran 8 ga wannan wata, bisa sabuwar kiddidigar da hukumar kula da harkokin jami'ai ta kwamitin tsakiya na jam'iyyar kwaminis ta Sin ta yi dangane da yawan 'yan jam'iyyar, an ce, ya zuwa watan Yuni na bana, a duk fadin kasar, yawan 'yan jam'iyyar kwaminis ta Sin ya kai fiye da miliyan 73.36, ya karu da miliyan 6.42 ko fiye bisa na shekarar 2002. Kuma daga cikinsu, akwai mata miliyan 14.61, wannan ya dauki kimani kashi 20 cikin 100. Bugu da kari, akwai 'yan kananan kabilu miliyan 4.72, ya dauki kashi fiye da 6 cikin 100.

Dadin dadawa, wannan kiddidiga ta yi nuni da cewa, galibin mambobi kuma ginshikan karfi na jam'iyyar kwaminis ta Sin su ne ma'aikata da manoma da masu ilmi da sojoji da kuma jami'ai.(Lami)