Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2007-08-03 21:20:57    
Bikin nune nunen kayan soja da aka gudanar a Beijing ya jawo hankulan jama'a sosai

cri

Ya zuwa ranar 2 ga wata da dare, jama'a da yawansu ya zarce miliyan 1 da dubu 200 sun kai ziyara a bikin nune nunen irin ci gaban da aka samu wajen tsaron kasa da raya rundunar sojan 'yantar da jama'a ta kasar Sin tun bayan kafuwar sabuwar kasar Sin.

An bude wannan biki ne a ranar 16 ga watan jiya, domin taya murnar cikon shekaru 80 da kafuwar rundunar sojan 'yantar da jama'a ta kasar Sin. A gun bikin, an bayyana tarihin rundunar sojojin da kuma halin da suke ciki yanzu.(Danladi)