Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2007-07-30 21:55:27    
An shirya shagalin taya murnar cikon shekaru 80 da kafuwar rundunar sojojin 'yantar da jama'ar kasar Sin

cri

Ranar 1 ga watan Agusta na shekarar 2007, rana ce ta cikon shekaru 80 da kafuwar rundunar sojojin 'yantar da jama'ar kasar Sin. Domin taya murnar wannan rana, an shirya shagalin nuna wasannin fasaha don taya murnar cikon shekaru 80 da kafuwar rundunar sojojin 'yantar da jama'ar kasar Sin a ranar 30 ga watan Yuli da dare a babban zauren taron jama'ar kasar Sin na Beijing. Shugabannin jam'iyyar Kwaminis ta Sin da na kasar Sin Hu Jintao da Wu Bangguo da Wen Jiabao da sauran mutane dubai sun kalli wannan shagali.

A gun shagalin, an yi raye raye da wake wake domin bayyana tarihin rundunar sojojin 'yantar da jama'ar kasar Sin, wato daga lokacin kafuwarsu zuwa girmamarsu.(Danladi)