Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2007-07-16 21:28:33    
An bude bikin nune-nunen nasarorin da aka samu a fannin tsaro da kuma raya rundunar soji a nan birnin Beijing

cri

Yau a nan birnin Beijing, an yi wani gagarumin bikin bude nune-nune da ke da lakabi haka: Rundunar sojinmu na fuskantar hasken rana, wanda ya bayyana nasarorin da aka samu a fannin tsaro da kuma raya rundunar soji tun bayan da aka kafa sabuwar kasar Sin. An yi wannan biki ne domin tunawa da ranar cika shekaru 80 da kafa rundunar sojojin 'yantar da jama'ar kasar Sin.A gun bikin bude nune-nunen, Mr. Liu Yunshan, ministan kula da harkokin farfaganda na kwamitin tsakiya na jam'iyyar kwaminis ta Sin ya bayyana cewa, sojojin 'yantar da jama'ar kasar Sin sun kafa sabun tarihi wajen tabbatar da yancin kan al'umma, da 'yantar jama'a. Tun bayan da aka kafa sabuwar kasar Sin, sojojin jama'ar kasar Sin sun gaji kyakkyawar al'ada, da yayata kyakkyawan tunanin juyin juya hali, kazalika suna tsayawa kan kiyaye yancin kai da mulkin kan kasa, da kuma mutuncin kasa, bugu da kari kuma sun sa himma domin ba da taimako kan raya tattalin arzikin kasa, sun ba da taimako sosai wajen aikin raya zaman gurguzu, da ayyukan gyare-gyare da bude kofa ga kasashen waje. (Bilkisu)