Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2007-06-28 12:54:42    
Shugaban kasa Hu Jintao yana fatan Hongkong ta samu babban cigaba.

cri
A ran 27 ga wata da dare,yayin da ya ke dubawa nunen da aka shirya a nan birnin Beijing kan nasarorin da yankin musamman na Hongkong ya samu cikin shekaru goma da suka gabata bayan da aka shigar da ita cikin mahaifa,shugaban kasar Sin ya bayyana fatansa ga gwamnatin yankin musamman ta Hongkong da dimbin ?yan uwanmu na Hongkong da su kara kokarinsu wajen kara wadatar da Hongkong. Bisa rakiyar Donald Zeng,gwamnan yankin mulkin musamman na Hongkong,shugaban kasa Hu Jintao da sauran manya sun ziyarci nune-nunen da aka shirya.Hu Jintao ya bayyana cewa a cikin shekaru 10 da suka gabata,ana bin manufar kasa daya da tsarin mulki biyu a yankin Hongkong Hongkong ba ta canza ba ko wajen zamantakewa da tsarin tattalin arziki da salon rayuwa,ta ci gaba da kasance a matsayin tashar ruwa mai yanci da cibiyar hada hada kudade,da cinikayya da zirga zirgan jiragen ruwa da na sama a duniya.A sa?I daya kuma yanuwanmu na Hongkong sun zama masarautan kasa,tattalin arzikin Hongkong na kara wadata,yanayin demakuradiya ya kara kyautata,haka kuma yana kara yaduwa,Hongkong ta kara hada kanta da babban yankin kasa tana cike da budin yalwa.(Ali)