Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2007-05-14 11:03:39    
Shugaban Rwanda ya iso birnin Beijing don yin ziyara a kasar Sin

cri

Labarin kamfanin dillancin labaru na Xinhua ya ce, bisa gayatar da shugaban kasar Sin Hu Jintao ya yi masa, shugaban Rwanda Paul Kagame ya iso nan birnin Beijing a ran 14 ga wata da safe, kuma ya fara ziyarar aikinsa a kasar Sin.

Wannan ita ce ziyarar aiki ta farko da Mr Kagame ya yi a kasar Sin tun bayan da ya zaman shugaban kasa. A lokacin ziyarar aikinsa, shugaban kasar Sin Hu Jintao, da shugaban zaunannen kwamiti na majarisar wakilan jama'ar kasar Sin Wu Bangguo da firayim minista Wen Jiabao kowanesu zai gana da Mr Kagame. Haka kuma Mr Kagame zai hararci bikin bude taron shekara-shekara na majalisar bankin raya  Afrika wanda za a yi a ran 16 ga wata a birnin Shanghai, kuma zai gama ziyarar aikinsa a Sin a ran 18 ga wata.(Musa)