Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2007-02-05 16:36:02    
Shugaba Hu Jintao na kasar Sin ya kawo karshen ziyararsa ga kasar Zambia, kuma ya bar birnin Lusaka

cri
Shugaba Hu Jintao na kasar Sin ya kawo karshen ziyarar aiki ga kasar Zambia, kuma ya bar birnin Lusaka, babban birnin kasar a ran 5 ga wata da sassafe agogon wurin, ya je kasar Nambia, domin ci gaba da ziyararsa ga kasashe 8 na Afrika.

A filin jiragen sama, shugaba Levy Mwanawasa na kasar Zambia ya shirya gagarumin bikin ban kwana ga shugaba Hu Jintao.

Kasar Zambia ita ce ta 4 a cikin jeran kasashen Afrika 8 da shugaba Hu Jintao yake ziyarar aiki a wannan gami. (Bilkisu)