Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2007-01-31 18:36:13    
Hu Jintao ya yi shawarwari da takwaransa na kasar Kamaru

cri

A ran 31 ga wata da safe, agogon wurin, shugaban kasar Sin Hu Jintao wanda ke yin ziyarar aiki a kasar Kamaru ya yi shawarwari da takwaransa na kasar Kamaru Mr. Paul Biya, inda suka yi musayar ra'ayoyinsu kan yadda za a raya huldar diplomasiyya da ke tsakanin kasashen Sin da Kamaru da batutuwan duniya da na shiyya-shiyya da suke jawo hankulansu tare.

Kafin su yi shawarwari, Mr. Paul Biya ya shirya bikin maraba da shugaba Hu Jintao na kasar Sin da hannu biyu biyu. (Sanusi Chen)