Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2007-01-25 15:57:12    
A wurin nan za a iya bunkasa masana'antun man fetur da masana'antun kera magunguna

cri

Bisa kididdigar da aka yi , an ce , yanzu yara wadanda suke da shekaru daga 13 zuwa 15 da haihuwa sun kai kashi 20 cikin 100. Kungiyar kiwon lafiya ta duniya ta buga wani bayani cewa , hana yara da matasa da su sha taba , babban aiki ne daya daga cikin muhimman ayyukan Kungiyar a nan gaba.

A ran 21 ga watan Disamba , an rufe taron yaki da miyagun kwayoyi a birnin Guangzhou da ke kudancin kasar Sin wanda aka shafe kwanaki 4 ana yin sa . Taron ya tatauna kuma ya zartas da " Kudurin yaki da miyagun kwayoyi don raya zaman al'umma mai jituwa ta kasar gurguzu" , kuma an tsai da manyan makasudai 5 da za a tabbatar da su zuwa shekarar 2010 , ciki har da kyautata tsarin dokokin shari'a da rage bambamcin dake tsakanin birane da kauyuka kuma tsakanin shiyyoyi daban daban . Me ya sa yanzu kasar Sin ta gabatar da maganar yaki da miyagun kwayoyi ? Me ya sa ake mai da hankali sosai kan dokar shari'a don hana shan taba ? To , bari mu tabo magana kan wadannan matsalolin .

Tun shekarar 1978 zuwa yanzu , an riga an shafe shekaru 28 ana yin gyare-gyaren tattalin arzikin kasar Sin , kuma an samu manyan nasarorin da suka jawo hankulan kasashen duniya ko a wajen karuwar tattalin arziki ko kuwa a wajen sauyawar tsarinsa.

Abin da kuka saurara dazu nan shi ne labarin kasa kan birnin Tianjin . yanzu bari mu yi 'dan bayani kan makamashin birnin . Kwanan baya gwamnatin birnin Tianjin ya kira taron aiki kan yadda za a yi tsimin makamashi . Dole ne masana'antu daban daban da hukumomi daban daban na gwamnatocin matakai daban daban su tabbatar da wannan kudurin a cikin manyan kamfanoni masu yin amfani da makamashi mai yawa .

Bisa shirye-shiryen da aka zartas , an ce , a cikin shekaru 5 masu zuwa , yawan madaidaicin karuwar tattalin arzikin kasar Sin na shekara-shekara zai kai kashi 9.5 cikin 100 . Kuma an tabbatar da makasudin rage yawan makamashin da za a yi amfani da rage yawan gurbatattun abubuwan da za a fitar . A cikin shekaru 5 masu zuwa , aikin kafa sababbin kauyyuka da hanzarta gyare-gyaren tattalin arziki da ciyar da yalwatuwar unguwoyi da gundumomi cikin daidaici , za su zama tsarin musamman da manyan ayyukan .

Mr. Lee, mataimakin shugaban Hukumar kula da aikin masana'antun taba ta birnin Yunan ya sanar da wannan labari ne a gun taron manema labarun da Ofishin watsa labaru na Gwamnatin birnin ya shirya .

Jama'a masu sauraro , yanzu sai ku 'dan shakata kadan, daga basani kuma za mu dawo domin karanta shirinmu na Me ka sani game da kasar Sin .

Mr.mataimakin shugaban Hukumar kula da aikin masana'antun taba ta birnin Ya yi nuni da cewa , a wajen sayar da taba , ya kamata a mai da hankalin musamman kan taban jebu wadanda ba a yi rajistar lambobin kasuwanci . Hukumar tana mai da hankali sosai kan lambobin kasuwanci na taban kasar Sin da na kasashen waje.(Ado)