Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2007-01-23 10:01:53    
Sinawa biyar da aka yi awon gaba da su a Nijeriya sun iso garinsu

cri
A ran 22 ga wata da dare, Sinawa masu aikin injiniya biyar da 'yan bindiga suka yi awon gaba da su a kasar Nijeriya sun tashi daga birnin Beijing zuwa garinmu na jihar Sichuan da ke tsakiyar kasar Sin domin sake hadewa da iyalansu.

Liu Qingrong, daya daga cikin wadannan Sinawa biyar ya bayyana cewa, mun nuna godiya sosai ga mutanen da suka kubutar da mu suka ba mu taimako kuma suka kula da mu. Yanzu mun riga mu isa gidajenmu lami lafiya.

Ban da wannan kuma ya ce, a cikin kwanaki 13 da aka yi garkuwa da mu, ko da yake mun ji tsoro sosai, amma ba mu taba jin bakin ciki ba, har kullum muna yin imanin cewa, kasarmu za ta yi iyakacin kokarinta wajen cetonmu.(Kande Gao)