Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2007-01-10 11:10:21    
Kungiyar musamman ta Sichuan ta kasar Sin ta isa Nijeriya don taimakawa wajen ceto Sinawa da aka yi awon gaba da su

cri
A ran 9 ga wata da yamma, kungiyar musamman ta jihar Sichuan ta kasar Sin wadda ta hada da babban kamfanin na'urorin sadarwa na kasar Sin da sauran sasa na kasar Sin ta isa kasar Nijeriya domin ba da taimako ga ofishin jakadancin kasar Sin da ke Nijeirya wajen ceton Sinawa biyar da aka yi awon gaba da su a kudancin Nijeriya.

A ran 7 ga wata, lokacin da shugaban kasar Nijeriya Olusegun Obasanjo ya gana da jakadan kasar Sin da ke kasar Xu Jianguo, ya bayyan cewa, tabbas ne za a iya warware batun yin awo gaba da Sinawa yadda ya kamata, kuma yana fatan batun ba zai yi mumunar illa ga bunkasuwar dangantakar hadin gwiwa ta aminci tsakanin kasashen Nijeriya da Sin ba. A ranar kuma sarkin shiyyar Emohua ta jihar Rivers da ke kudancin kasar Nijeriya ya yi alkawarin cewa, zai samar da taimako domin neman sakin wadannan Sinawa biyar da aka yi garkuwa da su lami lafiya.(Kande Gao)