Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2006-12-06 20:36:22    
Wani mai sauraronmu da ya zo daga jihar Nasarawa ta kasar Nijeriya Sanusi Isah Dankaba ya rubuta wani Emial musamman domin taya murnar cikon shekaru 65 na kafuwar CRI

cri

Ya ce haka, 'Radiyon kasar sin wani muhimmin tashar rediyo ce wadda take watsa shirye-shiryen ta a duk fadin duniya a cikin harsuna sama da arbain. akwana atashi wata rana jariri ango ne,yau gashi allah yanuna mana gidan rediyon kasar ta cika shekaru sittin da biyar dakafawa wannan tasha mai farin jini.

ai ko baagwada ba liszafi yafi karfin bakin kaza.gidan rediyon kasar sin ya shahara wajen watsa shirye shirye tare da bada sahihen labaru dangane da cigaban kasar sin da yankin asia kai harma da duniya baki daya,asabili da haka wannan tasha tasamu karbuwa cikin sauri daga masu sauraron ta a duk duniya.akwai abubuwan cigaba masu tarin yawa da wannan tashar rediyo tasamu tun daga kafata har zuwa yanzu,alar misali a cikin farkon wannan shekara cri takafa tashar fm ta farko a wata kasar waje a garin nairobi ta kasar kenya, kuma wani abu mai kama da wannan a cikin watan da yawuce cri takafa wata tashar fm ta biyu a wata kasar waje a garin vientiane na kasar laos wanda shugaban kasar sin mr.hu jingtao yabude da kansa.a ko da yaushe ra ayina na tare da dogon hangen nesa akan wannan tashar rediyo, nan gaba kadai cikin shekaru masu zuwa gidan rediyon kasar sin zai zama gidan rediyo mafi girma a duniya.

daga karshe inason inyi amfani da wannan dama in'isa da sakon taya murna ga shuwagabannin wannan tashar rediyo mai farin jini akan murnar cika shekaru sittin da biyar da kafa gidan rediyon kasar sin.'