Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2006-11-06 17:25:16    
Kasar Masar ta amince da cikakken matsayin takarar harkokin kasuwanni na kasar Sin

cri
A ran 6 ga wata, a birnin Beijing, ministan kasuwanci na kasar Sin Bo Xilai da Rasheed Mohammad Rasheed, ministan masana'antu da yin cinikayya da kasashen waje na kasar Masar sun rabbata hannu a kan takardar bayani kan cewa, kasar Masar ta amince da cikakken matsayin takarar harkokin kasuwanni na kasar Sin, da kuma inganta hadin gwiwa tsakanin kasashen biyu kan tattalin arziki da cinikayya.

Bisa takardar, kasar Masar ta amince da cikakken matsayin takarar harkokin kasuwanni na kasar Sin. Bangarorin biyu sun tsai da kudurin karfafa hadin gwiwa tsakaninsu a fannonin cinikayya da zuba jari da neman kwagilar ayyuka da kuma horar da ma'aikata, ta yadda za a iya ci gaba da inganta dangantakar da ke tsakanin Sin da Masar kan tattalin arziki da cinikayya.(Kande Gao)