|
 |
 |
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye | more>> |
|
 |
|
 |
|
|
 |
(GMT+08:00)
2006-11-05 17:06:37
|
(labari mai dumi)An zartas da sanarwoyi biyu a gun taron koli na Beijing
cri
A gun taron koli na Beijing na dandalin tattaunawa kan hadin gwiwa tsakanin Sin da Afirka da aka rufe shi ba da jimawa ba, an zartas da "sanarwar taron koli na Beijing na dandalin tattaunawa kan hadin gwiwa tsakanin Sin da Afirka" da kuma "shirin aikawata na Beijing na dandalin tattaunawa kan hadin gwiwa tsakanin Sin da Afirka daga shekara ta 2007 zuwa shekara ta 2009"(Kande Gao)
|
|
|