|
 |
 |
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye | more>> |
|
 |
|
 |
|
|
 |
(GMT+08:00)
2006-11-05 17:00:48
|
(labari mai dumi)An rufe taron koli na Beijing na dandalin tattaunawa kan hadin gwiwa tsakanin Sin da Afirka
cri
A ran 5 ga wata da yamma, an rufe taron koli na Beijing na dandalin tattaunawa kan hadin gwiwa tsakanin Sin da Afirka a birnin Beijing. Shugaban kasar Sin Hu Jintao da shugabannin kasashen Afirka za su halarci bikin bayar da "sanarwar taron koli na Beijing na dandalin tattaunawa kan hadin gwiwa tsakanin Sin da Afirka" da kuma karanta sanarwar tare.(Kande Gao)
|
|
|