Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2006-10-30 11:11:23    
Shugaban kasar Gabon ya sauka birnin Shanghai na kasar Sin

cri

Ran 30 ga wata, shugaban kasar Gabon El Hadj Omar Bongo Ondimba ya sauka birnin Shanghai na kasar Sin.

Shugaba Bongo ya kai wa kasar Sin ziyara ne don halartar taron koli na Beijing na dandalin tattaunawar hadin gwiwa tsakanin kasar Sin da kasashen Afirka da kuma yada zango a birnin Shanghai tun daga ran 30 ga watan Oktoba zuwa ran 5 ga watan Nuwamba, bisa gayyatar da takwaransa na kasar Sin Hu Jintao ya yi masa.(Tasallah)