Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2006-09-19 20:34:44    
Yawan hatsin da kasar Sin za ta samu zai ci gaba da karuwa a shekarar da muke ciki

cri

Wasu jami'an hukumar hatsi na kasar Sin sun ce, yawan hatsin da kasar Sin za ta samu zai ci gaba da karuwa a shekarar da muke ciki.

Ran 18 ga wata a gun wani taron da aka shirya a birnin Haerbin na kasar Sin, Mr. Shang Qiangmin, shugaban cibiyar watsa labaru kan hatsi da man girke ta kasar Sin ya ce, kasar Sin ta farfado da aikin noman hatsin da aka samu da sauri daga shekarar 2004 zuwa shekarar 2005, ko da ya ke an gamu da masifa mai tsanani a wasu yankuna, amma a takaice dai yawan hatsin da aka samu zai karu, an kimanta cewa, yawan hatsin da za a samu a duk shekarar nan zai wuce ton miliyan 490, wato ya yi ta karu har shekaru 3. (Bilkisu)