Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2006-09-15 16:28:48    
Jirgin saman shata na farko na yin tafiye-tafiye tsakanin gabobi 2 domin ceton marasa lafiya cikin gaggawa ya sauka lardin Taiwan

cri
A ran 14 ga wata da magariba, karo na farko ne jirgin saman shata domin yin tafiye-tafiye tsakanin gabobi 2 domin ceton marasa lafiya cikin gaggawa wanda ya tashi daga lardin Guangdong ya sauka lardin Taiwan kai tsaye, wannan ya zama Jirgin saman shata na farko da ya tashi zuwa lardin Taiwan kai tsaye domin ceton marasa lafiya cikin gaggawa.

Wanda aka aika da shi cikin wannan jirgin sama shi ne wani namiji maras lafiya mai shekaru 72 da haihuwa na Taiwan. A cikin jirgin saman kuma an ajiye amuku da kayayyakin asibiti iri daban- daban, kuma da akwai likitoci 2 wadanda suke duba maras lafiya akan hanyar, ta yadda za a tabbatar da kwanciyar hankali na fasinjoji. (Umaru)