Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2006-09-01 17:33:14    
Za a fito da ka'idoji kan harkokin yawon shakatawa a kasar Sin

cri

An labarta, cewa sashen da abun ya shafa na kasar Sin zai fito da ka'idoji kan harkokin yawon shakatawa na jama'a domin gyaran abubuwa iri iri marasa da'a lokacin da ake yawon shakatawa, ta yadda za a gwada kyakkyawar fuskar 'yan kasar a duniya.

A 'yan shekarun baya, kasar Sin ta samu bunkasuwa da saurin gaske a fannin sha'anin yawon shakatawa. Amma masu yawon shakatawa da yawa na kasar Sin sukan nuna halaye marasa kyau lokacin da suke yin balaguro a cikin kasar da kuma ketare. Lallai wannan ya bata kyakkyawar fuskar kasar Sin wadda ake kiranta ' Kasa mai ladabi', kuma ra'ayoyin bainal jama'a na ketare sun nuna kulawa a kai tare da yin suka.

Domin kyautata halayyar masu yawon shakatawa na kasar Sin, sashen da abun ya shafa na kasar zai kara kyautata aikiin horar da 'yan kasar a fannin ladabi, musamman wadanda suka yi fici. ( Sani Wang )