Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2006-08-31 11:31:43    
Gobara ta kone ofishin jakadancin kasar Ruwanda da ke kasar Kenya ya kone

cri
Ran 30 ga wata, jaridar kabilu ta kasar Kenya ta bayar da labari cewa, ran 29 ga wata gobara ta kone ofiishin jakadar kasar Ruwanda da ke kasar Kenya, amma babu wadanda da suka jin rauni ko mutu a cikin gobara.

A ran 29 ga wata da karfe 20 bisa lokacin wurin, an yi gobara a ofishin jakadancin Ruwanda da ke bene na 3 na wani babban gini da ke cibiyar birnin Nairobi, da misalin zuwa karfe 11 na yamma an shawo kan gobarar. Amma ofishin jakadan Ruwanda ya kone.

Wani jami'in 'yan sanda na Nairobi ya ce, watakila laifin kayayyakin lantarki ne ya kawo gobarar.
Ran 30 ga wata, an rufe dukan hukumomin da ke cikin wannan babban gini. A wannan rana kuma, Mataimakin ministan harkokin waje na kasar Kenya ya ce, gwamnatin kasar Kenya za ta yi kokari domin kiyaye kwanciyar hankali na ofisoshin jakadanci na kasashen waje da ke kasar. (Bilkisu)