Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2006-08-27 20:52:56    
"Dokar wargajewar masana'antu" da kasar Sin ta kaddamar da ita ta tabbatar da ikon ma'aikata

cri
A ran 27 ga wata, kasar Sin ta kaddamar da "Dokar wargajewar masana'antu" wadda ta jawo hankulan mutane sosai. Bisa wannan dokar da ta tsara ajandun wargajewar masana'antu, an ce ya kamata masana'antu da suka ci kashi su kama gaba su ba wa ma'aikata albashin da suka dakatar da lokacin biyan su.

Dokar ta mai da muhimmanci wajen kiyaye ikon bangarori daban-daban ciki har da ma'aikata, kuma za ta dace da masu cikakken iko ta fuskar shari'a na masana'antu na tsarin mallaka iri-iri na kasar Sin. Kuma karo na farko ne dokar ta tsara ka'idoji kan wargajewar hukumomin kudi, ta yadda za a hana hasarar dukiyoyin jama'a sabo da wargajewar bankunan kasuwanci. (Umaru)