Ran 22 ga wata, bisa labarin da muka samu daga kamfanon dilancin labaru na kasar Nijiriya, wani kauye na lardin Katsina da ke arewacin kasar Nijeriya ya gamu da ciwon atuni, a kalla dai mutane 5 sun mutu, sauran mutane da yawa sun shiga asibiti.
Janar ta ofishin kiwon lafiya ta wurin ta tabbatar da wannan labari, ta ce, gwamnatin wurin ta riga ta aika da likitoci zuwa wurin, kuma an aika da maganganu da yawa, ban da haka, gwamnatin ta yi kira a yi hadin gwiwa don aiwatar da ayyukain yin riga kafi da ba da agaji, ta haka zai hana yaduwar ciwon.
|