Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2006-08-18 18:34:19    
Wasu manyan jami'an Amurka sun yi kira ga Bush da ya yi shawarwari tare da Iran

cri

Ran 17 ga wata, wasu jami'an harkokin waje da janar-janar sun bayar da wata wasika ta tarraya inda sun yi kira gwamnatin Bush ta yi shawarwari tare da kasar Iran da sauri, kuma sun yi gargadi cewa, idan kasar Amurka ta dauki aikin soja ga kasar Iran, wannan zai kawo sakamakon bala'i sosai.

A cikin wasikar an yi kira gwamnatin Bush ta yi shawarwari tare da kasar Iran kai tsaye nan da nan, kuma ta bai kamata ta yi shirin warware matsalar kasar Iran ta karfin soja ba. An yi gargadi cewa, idan gwamnatin Bush ta kai farmaki ga kasar Iran, sojojin kasar Amurka da ke wurin da sojojin da ke kasar Iraki za su gamu da hasara mai tsanani, kuma wannan zai kara kiyayya da ake ji a rai da yawan hare-hare.